Labarai

ECOWAS Ta Bayyana Matsayarta Kan Nijar, Mali Da Burkina Faso

Daga: Safiyanu Haruna Kiyama Ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta ce ta yi shirin da zai saukaka tattaunawa da ƙasashen Burkina Faso da Mali da kuma Nijar, waɗanda ke karkashin jagorancin mulkin soji da suka fice daga ƙungiyar a hukumance ranar 29 ga wannan watan. A cikin wata sanarwa da ta […]

Read more

SNB Ta Buɗe Ofis A Jihar Kano

Ƙungiyar Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa SNB ta buɗe sabon ofis a jihar Kano, a wani ɓangare na ci gaba da taron bitar kara wa juna sani na kwanaki biyu da tsangayar koyar da aikin Jarida ta jami’ar Bayero Kano tare da haɗin gwiwar ƙungiyar SNB suka shirya.

Read more

Abubuwan Da Suke Sa Yawan Bari

Kwararriyar likitan jarirai Efunbo Dosekun ta bayyana wasu hanyoyin da mata za su kiyaye domin guje wa haihuwar bakwaini dayin ɓarin ciki. Efunbo wacce ita ce shugaban likitocin asibitin wayar da kan mutane hanyoyin kula da jarirai da yara kanana ta bayyana haka yayin tattauna wa da maneman labara. Likitar ta ce cin abincin dake […]

Read more