Kano: Gamayyar Shugaban ‘Yan Kasuwa Ya Yaba wa Kwamishinan ‘Yan Sanda
Shugaban gamayyar kasuwannin Sabon Gari ta Abubakar Rimi da Singa da Kasuwar Galadima da kuma ƙungiyar Kawo Ƙarshen Fatara a jihar Kano, wato Kano Alternative for Poverty Eradication sun yaba wa kwamishinan ‘yan sandan jihar nan, CP Mohammed Usaini Gumel saboda gudunmowar da yake bayarwa wajen ci gaban matasa da wanzar da zaman lafiya a jihar […]