Kano: Ɗalibai Sun Rabauta da kyatuttuka a taron makon kimiyya da fasaha
A gudanar da makon Kimiyya da Fasaha da murnar ranar Kimiyya da Fasaha ta Duniya wanda aka yi a dakin taro na coronation hall da ke gidan gwamnatin jihar nan.
A gudanar da makon Kimiyya da Fasaha da murnar ranar Kimiyya da Fasaha ta Duniya wanda aka yi a dakin taro na coronation hall da ke gidan gwamnatin jihar nan.
Allah Ya yi wa tsohon dan wasan kwaikwaiyon nan na arewacin Najeria, Alhaji Usman Baba Patigi wanda da aka fi sani da Samanja Mazan Fama, rasuwa.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi na jam’iyyar PDP, Sanata Dino Melaye, ya gabatar da jawabi ga manema labarai ana tsaka da kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar.
An gudanar da bikin yaye jami’an hukumar shige da fice ta ƙasa jihar Kano. Wannan bikin ya samu halartar manyan baki daga ciki da wajen jihar Kano.
Rahotanni daga shafukan sada zumunta na nuni da yadda al’ummar ƙasar nan suka wayi gari da farin cikin ganin Kanfanin MTN ya yafe wa kwatamominsa da yake bi bashin kuɗin kiran waya.
Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya yi kira ga sauran ƙananan ma’aikatu da ke ƙarƙashin Ma’aikatar Lafiya ta jihar da su yi koyi da Gidauniyar Lafiya ta Kano ( KSCHMA).
A ranar Talata 7 ga watan Nuwamban shekarar 2023 aka yi jana’izar mai girma Magajin Rafin Hadejia, Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki, mahaifi ga Muhammad Babandede, tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta ƙasa
A yau ne hukumar Hisba ta Kano, ƙarƙashin jagorancin Kwamandanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta gana da ‘Yan TikTok a hedkwatar hukumar da ke Sharaɗa.
Allah Ya yi wa Magajin Rafin Hadejia Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki rasuwa, wanda mahaifi ne ga mai MUHASATVR Muhammad Babandede tsohon babban kwanturola na hukumar shigi da fici ta ƙasa.
Shugaban ƙaramar hukumar Honarabul Nasiru Ahmed Kiyawa – wanda ya tabbatar wa da BBC faruwar lamarin – ya ce ‘yan bindigar sun je gidan nasa ne bayan sallar isha’i a ranar Juma’a daddare, inda suka kore mutanen da ke kofar gidan nasa kafin su shiga ciki.