Gwamnan Kano Ya Tabbatar da Shirinsa Na Kammala Gyaran Asibitin Yara Na Hasiya Bayero
Ginin asibitin yana daya daga cikin gine-ginen da gwamnatin jihar nan ta kwato daga hannun wanda gwamnatin Abdullahi Ganduje ta mallakawa.
Ginin asibitin yana daya daga cikin gine-ginen da gwamnatin jihar nan ta kwato daga hannun wanda gwamnatin Abdullahi Ganduje ta mallakawa.
Fadar shugaban Nijeriya ta yi fatali da wani rahoto da kungiyar Tarayyar Turai, EU, ta fitar da ke nuni da cewa akwai kura-kurai a zaben kasar nan da aka yi na
Shugaban kwamitin tsaro na aikin hajjin bana Lt. Gen. Muhammad Al Bassami ne ya bayyana hakan ga manema labarai, inda ya ce, dagacikin waɗan da aka kamadɗin, 9,509 ne suka saɓa ka’idar bizar aiki da ta zaman ƙasar.
Kungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya OIC na gudanar da wani taron gaggawa a birnin Jeddah na ƙasar Saudiya domin nazarin matakin bai ɗaya da za a ɗauka kan ƙona Al’qur’ani mai girma da aka yi a ƙasar Sweden a ranar Laraba.
Kungiyar Matasan Kudu Maso Yammacin ƙasar nan ta bukaci shugaba Bola Ahmad Tinubu da kada ya naɗa wani tsohon gwamna mukamin minista a gwamnatinsa.
A dai dai lokacin da ake tsaka da gudanar da bukukuwan babbar Sallah Mai alfarma Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwar nisabin Zakkah, da Sadaki da Diyyar rai.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce babban burinsa shi ne ya sake mayar da kasar nan jagora a kan sauran kasashen Afirka.
Babban Sakataren Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya Abuja, Malam Shehu Ahmed, ya ce hukumar za ta rusa dukkan gine-ginen da ke kan hanyoyin magudanan ruwa a fadin garin na Abuja.
Hasashe na nuni da cewa Kamfanoni masu yawa musamman ma matsakaita da kanana za su rufe su bar kasar nan zuwa wata kasa
Hukumar Kare Hakƙin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya ta sake tunani kan shirinta na kai masu neman mafaka zuwa ƙasar Rwanda.