Wata mata mai juna biyu ta rasa ranta a wani asibiti a jihar Nassarawa
Rahotanni daga jihar Nassarawa na nuni da yadda wata mata mai juna biyu ta rasa ranta saboda rashin likitan da zai duba ta a asibiti.
Rahotanni daga jihar Nassarawa na nuni da yadda wata mata mai juna biyu ta rasa ranta saboda rashin likitan da zai duba ta a asibiti.
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta zayyana jihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar mamakon ruwan sama mai karfin gaske wanda zai iya haifar da ambaliyar ruwa daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Yuli.
Hukumar karbar Korafe-Korafe da Yaki da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), ta ce binciken kwakwaf din da aka gudanar ya nuna bidiyon Dalar da ake zargin tsohon gwamnan Jihar, Abdullahi Umar Ganduje da karbar na goro gaskiya ne.
Majalisar wakilai ta tsoma baki cikin batun zargin da hukumar shirya jarabawar share fagen shiga jami’a (JAMB) ta yi wa wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme
Kungiyar Likitocin Masu Neman Kwarewa da ke aiki a asibitocin gwamnati sun bai wa gwamnatin kasar nan wa’adin mako biyu da ta cika musu alkawuran da ta daukar musu game da jarjejeniyar da suka cimma a baya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta bakin kakakin rundunar DSP Haruna Kiyawa, ya bayyana yadda rundunar ta yi nasarar kama wasu mutane bakwai daga cikin gungun ‘yan daba 2 da ke zargi
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin sababbin shuwagabannin hukumomin KAROTA, REMASAB da REDIYON KANO da kuma wasu da za su shiga cikin masu bada shawarwari na musamman a gwamantinsa.
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta rage shigo da magunguna cikin ƙasar daga kashi 60 zuwa kashi 40 cikin 100 domin bunkasa harkar sarrafa magunguna a cikin gida.
A shirye shiryen bude gidan television na Muhasa, wasu daga cikin ma’aikatan wannan gida sun samu horo na musanman kan sannin makamar aiki a bangaren bidiyo.
Hukomomin lafiya na kasar Falasdin sun ce akalla Falasdinawa uku aka kashe tare da jikkata wasu sama da 20 a hare-hare ta sama da dakarun Isra’ila suka ƙaddamar kan sansanin ‘yan gudun hijira a yankin jenin da ke Gabar Yamma da Kogin Jordan da ke ƙarƙashin mamaye.