Uwar gidan shugaban kasar Najeriya, Oluremi Tinubu, Ta Sanar da Shirinta Na Farfado da Rayuwar Iyali
Uwargidan shugaban kasar nan ta ce al`ummar Najeriya za su amfana daga fa`idar shirin farfado da rayuwar iyali da ta kirkiro da shi Mai dakin shugaban kasar Sanata Oluremi Tinub