Labarai

Kamfanin Dala Inland Dry Port Ya Karyata Rahotannin DaKe Danganta Iyalan Ganduje Da Mallakar Wani Sashensa.

Kamfanin Dala Inland Dry Port (DIDP) ya musanta rahotannin da ke cewa iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, suna da hannun jari ko wani nau’in mallaka a kamfanin. A cikin wata sanarwa da Sakatare na Kamfanin, Barista Adamu Aliyu Sanda, ya fitar ranar Laraba, kamfanin […]

Read more

Tinubu Ya Buƙaci NAHCON Ta Rage Kuɗin Hajjin Bana

Sakamakon kokawar da al’ummar Nijeriya ke yi kan tsadar kudin kujerar  aikin hajjin bana shugaban kasar Bola Tinubu ya buƙaci hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya NAHCON da ta rage kuɗin Hajjin bana, inda ya buƙaci hukumar ta fito da sabon kuɗin nan da kwana biyu. Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ne ya bayyana wannan […]

Read more