Labarai

An gabatar da jirage marasa matuƙa na ARCO Worldwide Services Limited domin ƙarfafa aiyukan tsaro a Arewa maso Yammancin Nijeriya.

A yayin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da addabar yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, rundunar yan sandan Najeriya ta buɗe wani babban taron tsaro a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, domin duba ƙalubalen tsaro tare da tattauna hanyoyin da za a bi wajen shawo kansu. Taron mai taken “Appraising the Security Challenges in […]

Read more

Malaman KASU kimanin 200 ne suka bar jami’ar – ASUU

ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) reshen jami’ar jihar Kaduna (KASU) ta ce malaman jami’ar kimanin 200, ciki har da furofesoshi ne suka bar jami’ar sakamakon rashin kyawun yanayin aiki da kuma rashin aiwatar da yarjejeniyar da gwamnatin tarayya ta ƙulla da ASUU a 2025. Shugaban ASUU-KASU, Dakta Abubakar Abdullahi, ya bayyana haka a wani […]

Read more

Miyagun kwayoyi: NDLEA ta kama mutum 80 a Kano

A mako guda, Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama mutum 80 tare da watsa maboya 16 na masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Jihar Kano. Hukumar ta fara samamen, mai suna “Operation Restore Order” ne daga ranar 10 zuwa 16 ga watan nan na Agusta, inda ta kai farmaki […]

Read more