Labarai

Babu Inda Na Ce Zan Janye Wa Wani Takarata – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa zai janye wa wani takararsa a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa. Wannan na zuwa ne bayan wata hira da Atiku yayi da BBC Hausa a ranar Laraba, 1 ga watan Oktoban 2025, ranar da Najeriya ke bikin cika shekara 65 da samun ƴancin […]

Read more

Ɗalibar Jami’ar IBB Ta Faɗi Ta Rasu

Wata ɗalibar aji biyu a sashen nazarin ƙwayoyin halittu da sunadarai na Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBBU), Lapai da ke Jihar Neja ta riga mu gidan gaskiya. Aminiya ta ruwaito cewa, Fatima Adamu Muhammad, ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani matsuguninta da ke wajen makarantar. Rahotanni sun ce ta fara […]

Read more

An Kama Buhunan Tabar Wiwi Da Dillalansu 11 A Abuja

Rundunar ‘yansandan Najeriya reshen birnin Abuja ta ce ta kama mutum 11 da zargin safarar miyagun ƙwayoyi a wasu samame da ta kai a wasu lokunan birnin. Wata sanarwa a shafukan sada zumunta ta ce samamen sun kai ga gano buhun tabar wiwi 68. “Kamen wani ɓangare ne na yunƙurin daƙile ayyukan safara na gungun […]

Read more