Babban Labari

Buhari Ya Rayu Cikin Sadaukarwa Ga Najeriya – Yemi Osinbajo

Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya miƙa ta’aziyyarsa bisa rasuwar tsohon maigidansa, Muhammadu Buhari. Osinbajo ya kasance abokin takarar Buhari a zaɓukan shugaban ƙasa na 2015 da 2019, kuma ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban kasa tare da Buhari na shekara takwas. A saƙon ta’aziyyar da ya aike, tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya […]

Read more

Buhari Ya Yi Wa Najeriya Iya Koƙarinsa – Obasango

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana rasuwar tsohon shugaba Muhammadu Buhari a matsayin rashi da Najeriya, ba ga iyalinsa kaɗai ba. Ya kuma ce ”ana buƙatar kwarewar duk mutanen da suka samu damar jagorantar kasar nan a baya domin fitar da kasar a cikin halin da take ciki.” Obasanjo ya kuma ce Buhari ya […]

Read more

Buhari Mutum Ne Mai Gaskiya Da Kishin Kasa – IBB

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya Janar Ibrahim Babangida ya miƙa ta’aziyarsa bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari inda ya bayyana shi da mutum mai kyawawan halaye, kuma mai kishin ƙasa. IBB wanda ya hamɓarar da Buhari daga mulkin soji a ranar 27 ga watan Agustan 1985, ya bayyana shi a matsayin mutumin da […]

Read more

Tarihi Da Abin Za A Tuna Buhari Da Shi

A ranar Lahadi 13 ga watan Yuli, 2024, Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari rasuwa. Buhari ya rasu yana da shekara 83 a yayin da yake jinya a Asibitin Birnin Landan da ke ƙasar Birtaniya. Rasuwarsa ta auku ne shekara biyu bayan saukarsa daga mulki a matsayin zaɓaɓɓen shugaban Najeriya. Tarihin rayuwarsa […]

Read more

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari Ya Rasu

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa. Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar ta ce Buhari ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landan. Fadar shugaban Najeriya ta ce ya rasu da misalin ƙarfe 4:30 “sakamakon doguwar jinya”. “Shugaban ƙasa ya […]

Read more

Sanatan Abuja Ta Sauya Sheƙa Zuwa ADC

Sanata Ireti Kingibe, wacce ke wakiltar Babban Birnin Tarayya, ta fice daga jam’iyyar LP zuwa ADC. Da ta ke magana da ’yan jarida a Abuja, ta ce wannan matakin nata wani shiri ne na tunkarar babban zaɓen 2027. “Ni cikakkiyar mamba ce ta ADC yanzu,” inji ta. Da aka tambaye ta ko tana da ƙwarin […]

Read more