Bola Tinubu Ya Yafewa Maryam Sanda Da Aka Samu Da Laifin Halaka Mijinta
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yi afuwa ga Maryam Sanda, wadda aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa samun ta da laifin halaka mijinta, mai suna Bilyaminu Bello. Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya bayyana a wata sanarwa da ya fitar , inda ya ce matakin ya zo ne bisa shawarar […]