Siyasa

Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC

Ranar Litinin Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC – Buba Galadima Sakatare a kwamitin amintattu na jam’iyyar NNPP kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana a ranar asabar cewa ranar Litinin Sanata Kwankwaso da Peter Obi za su fice daga jam’iyyar ADC, Buba Galadima ya kara da cewa za kuma […]

Read more

Ana hasashen yiwuwar rikici tsakanin Amurka da Iran Ana ci gaba da nuna damuwa kan yiwuwar sake barkewar rikici tsakanin Amurka da Iran, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana rashin gamsuwarsa da bukatun da Iran ta gabatar a tattaunawar da ke gudana. Wani babban jami’in soja a Iran ya yi gargadin cewa akwai […]

Read more

Dalilin da ya sa zan yi takara – Yusuf Buhari

Ɗan tsohon shugaban Najeriya, marigayi Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari ya bayyana cewa, ya amsa kiran al’ummar mazaɓarsa ne na tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai. Ya ce, burinsa shi ne ya ɗora kan kishin ƙasa da jajircewar mahaifinsa wajen gina mazaɓarsa, jihar Katsina da ma ƙasa baki ɗaya. Yayin da yake jawabi a Daura bayan wani […]

Read more

Ƙungiyoyin PDP 293 sun koma APC a Yobe

A wani gagarumin sauyin siyasa a Jihar Yobe, ƙungiyoyi 293 na Jam’iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Potiskum.   Sauyin sheƙar wanda shi ne mafi girma a yankin a ’yan kwanakin nan ya samu jagorancin Shugaban PDP na Ƙaramar Hukumar Potiskum, Alhaji Audu Hamisu, wanda aka fi sani da Soja Boy. Masu […]

Read more

APC ta fara faɗawa tarkon rikici a jihar Kano

Kurar rikici ta fara turnuƙewa a jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kano, da ke arewacin Najeriya, makonni bayan sauyin sheƙar gwamna Abba Kabir Yusuf. An fara ganin ƙurar ne a tarukan haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar APC tsoffi da sabbi a cikin wasu ƙananan hukumomin jihar. Shugabancin APC ne ya ba da umarnin gudanar da […]

Read more