Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC

Kwankwaso da Obi

Ranar Litinin Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC – Buba Galadima
Sakatare a kwamitin amintattu na jam’iyyar NNPP kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana a ranar asabar cewa ranar Litinin Sanata Kwankwaso da Peter Obi za su fice daga jam’iyyar ADC, Buba Galadima ya kara da cewa za kuma su sanar da sabuwar jam’iyyar da za su koma.
Galadima ya bayyana hakan ne a wani taron masu ruwa da tsaki na tafiyar Obi-Kwankwaso da ya gudana a Abuja

Post masu alaƙa

Ana zargin mahaifi da kashe ’yarsa kan auren dole a Katsina

An kama mutum 2 kan zargin sayar da filayen gwamnatin a Kano

Waɗanda suka sace ɗaliban Oyo sun buƙaci musaya da manyansu muka ƙi’