Dakarun sojin Ofureshin Hadarin Daji sun kashe ‘yan bindiga 10 da ceto wasu da dama

Dakarun sojojin ‘Operation Hadarin Daji’ a jihar Zamfara sun halaka ƴan bindiga 10 tare da ceto wasu mutum tara da aka yi garkuwa da su.

Hakan na cikin wata sanarwa da rundunar sojin ƙsa ta wallafa a shafinta na Twitter, inda ta bayyana cewa, ƴan bindigan sun taho ne daga jihar Sokoto ta hanyar ƙauyen Gadazaima a jihar Zamfara.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.