Hukumar NBC ta yi taro da masu ruwa da tsaki na Arewacin Najeriya

An yi kira ga kafafen yada labarai a kasar nan da su mai da hankali wajen inganta ayyukansu tare da ba da rahotanni na gaskiya.

Shugaban hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC, Balarabe Shehu, ne ya yi wannan kira a wajen taron masu ruwa da tsaki na kafafen yada labarai na kasar nan.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa

Jami’ar Azare Za Ta Bai Wa Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, Digirin Girmamawa