Neman mu miƙa wuya ga shirin zaman lafiya na Trump ba daidai ba ne – Zelensky

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya ce nanata cewa kasarsa ta mika wuya ga batun zaman lafiya da Donald Trump, ke yi ba daidai ba ne.

Mr Zelensky, ya shaida wa wata kafar yada labarai cewa yana fatan dai duk dabara ce hakan da Trump din ke yi.

A baya bayannan sau biyu shugaban na Amurka na cewa ya ragewa Ukraine ta tabbatar da an samu nasara a tattaunawar zaman lafiyar da ake a Geneva ba tare da ambaton Rasha ba.

Post masu alaƙa

Gwamnatin Jigawa ta kashe kusan naira biliyan bakwai (7) domin tallafa wa ma’aikata ta fuskar noma

Jami’an tsaro sun ceto ɗalibai da malaman da aka sace a Kogi

Hukumomin tsaro sun kama wanda ya kirkiri hukumar bogi a Nijeriya