Rahoton MDD ya ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci a Najeriya

Tawagar da Majalisar Ɗinkin Duniya ta tura zuwa Najeriya don gudanar da bincike a game da zargin kisa da yin garkuwa da mutane da kuma tilasta wa wasu mutanen barin muhallansu saboda dalilai na addini, ta ce waɗannan zarge-zarge ba gaskiya ba ne.

Jagorar tawagar Farfesa Nazila Ghanea, ita ce ta sanar da hakan bayan ziyarar gani da ido ta kai a ƙasar, inda ta ce mutane na yin waɗannan zarge-zarge ne saboda gazawar gwamnati wajen ba su kariya da kuma gaza hukunta waɗanda ke aikata laifukan. Ga dai abin da Farfesa Ghanea ke cewa.

Post masu alaƙa

Tinubu ya tura Shettima ya wakilci Najeriya a taron Majalisar Ɗinkin Duniya a Amurka

APC ta ƙalubalanci Atiku ya yi bayani dalla-dalla kan yadda zai dawo da tallafin mai

NAHCON ta musanta zargin karkatar da kujerun Hajjin 2027