Rundunar Civil Defence a Najeriya ta ce ta yi nasarar kama gangar man fetur 150 da aka yi safarsa da niyyar fitarwa daga ƙasar nan zuwa ƙasar Kamaru
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.