Rundunar yan sandan jihar Kano, ta raba wa iyalan jami’anta 62 sama da Naira miliyan 34
Rundunar yan sandan jihar Kano ta rabawa iyalan jami’an ’yan sanda 62 tallafin da ya kai Naira miliyan 34 da dubu 309 da 73 da kobo 70. Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya gabatar da cak din ga wadanda suka amfana a hedikwatar rundunar da ke Bompai, Kano. Kakakin rundunar, […]