Tag: daba

Babban Labari

An kashe mutum saboda Naira 200 a Ogun

Wani mai buga bulo ya riga mu gidan gaskiya bayan da wani da ake zargin ɗan daba ne, wanda aka fi sani da Aboy, ya daɓa masa wuƙa kan Naira 200 a wata gidan bulo da ke yankin Ota a Jihar Ogun. Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar 1 ga watan Afrilu a masana’antar […]

Babban Labari Labarai

Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Daba 51

Rundunar ‘yansanda jihar Kano a Najeriya ta sanar da kama mutum 51 da take zargi da zama ‘yan daba a cikin wani samame da ta kwashe kwana uku tana kai wa a unguwanni daban-daban na na garuruwa cikin ƙwaryar birnin jihar. Ta kuma ce an samu makamai da miyagun ƙwayoyi daga hannun waɗanda ta kama […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Lashi Takobin Magance Fadan Daba Da Fashin Waya

Rundunar Ƴan sandan jihar Kano ta lashi takobin kakkaɓe matsalar faɗan Daba, da fashin wayoyin jama’a da muggan makami, da Shaye-shayen kayan maye, da ke addabar jama’a jihar, don wanzar da zaman lafiya. Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano,CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan ta cikin sanarwar da mukaddashin kakakin rundunar ƴan Sandan jihar […]

Babban Labari Labarai

Kwamitin Magance Fadan Daba, Ta’ammali Da Kwayoyi Ya Kama Mutane 31 A Kano

Kwamitin tsaron da gwamnatin jihar Kano ta kafa don magance fadace-fadacen daba da ta’ammali da miyagun kwayoyi da kuma gyara tarbiyar matasa, karkashin jagorancin Dr. Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya kai sumame wuraaren da ake zargin maboyar yan Daba ne da kuma dilolin miyagun kwayoyi, a unguwannan Dorayi, Ja’en, Sharada, Unguwar Dabai, Dukawa, Kabuga, Kofar […]

Babban Labari Labarai

‘Yan Sanda Sun Kamo ‘Yan Daba A Kano

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta kama mutane 8 cikin wadanda ake zargi sun fito fadan daba tare da jiwa Kansu raunuka, a unguwar kofar Na’isa ranar Alhamis din data gabata. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana a shafin sa na Facebook , ayau Asabar. Rundunar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai