Kungiyar Likitocin Nijeriya Ce Zata Tantance Sahihancin Rashin Lafiyar Nnamdi Kadu: Kotu
Babban Kotun Tarayya ta daƙile buƙatar Nnamdi Kanu na neman a kai shi asibiti, inda ta umarci shugaban ƙungiyar likitocin Najeriya (NMA) ya kafa kwamitin likitoci tsakanin takwas zuwa goma domin tantance lafiyar shugaban ƙungiyar IPOB da ya ke ikirarin fama da rashin lafiya mai tsanani. Mai shari’a James Omotosho ne ya bayar da wannan […]