Dole ne a hana ma’aikatan gwamnati gina gidaje masu tsada ~ EFCC
Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa ba za a samu sauƙi ko magance yawan satar kuɗaɗen gwamnati a Najeriya ba, har sai an hana
Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa ba za a samu sauƙi ko magance yawan satar kuɗaɗen gwamnati a Najeriya ba, har sai an hana
Hukumar da ke yaƙi da yi wa arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta ce ba ta neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo.
Abdulkarim Chukkol ya zama mai rikon shugaban hukumar EFCC, biyo bayan dakatar da AbdurRashid Bawa da shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu yayi.
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS) ta gayyaci dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annanti ta EFCC, Abdurrasheed Bawa domin amsa tambayoyi bayan da shugaba Tinubu ya dakatr da shi a yammacin jiya.