Gwamna

‘Talauci ya faɗo daga kaso 91 zuwa 41 a jihar Sokoto

Wani rahoto da hukumar ƙididdigar jihar Sokoto ta fitar ya nuna cewa yanzu haka girman talaucin ya faɗo ƙasa warwas daga kaso 91 zuwa 41. Rahoton ya alƙanta cigaban da aka samu da irin ƙokarin da gwamnatin jihar ke yi wajen inganta rayuwar al’ummar karkara, inda a shekarar 2026 gwamnatin ta ware kaso 70 na […]

Read more

Abba Ya Taya Babandede Alhinin Rashin Mahaifiyarsa

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya miƙa saƙon ta’aziyya ga tsohon Shugaban Hukumar shigi da fici ta Najeriya kuma mamallakin tashoshin talabijin da radio na MUHASA Muhammad Babandede bisa rashin mahaifiyar sa da yayi a ranar Alhamis. Muhmmad Babandede ya rasa mahaifiyarsa Hajiya Hajara mai shekaru 90 a ranar Alhamis bayan rashin lafiya da […]

Read more