Kasashen Ketare
Labarai
Zafi Ya Sa An Hana Alhazai Jifar Shaidan Daga Karfe 11 Na Safe Zuwa 4 Na Yamma
Gwamnatin Saudiyya ta hana alhazai fita jifar shaidan daga karfe 11 na safe zuwa 4 na yamma saboda tsananin zafi. Sanarwar da aka tura wa hukumomin aikin hajjin kasashen duniya ta ce ma’aikatar ta umarci jami’an tsaro da su dakatar da duk wani alhaji ko hajiya da suka bijire wa wannan umarni. Ana tunanin hukumar […]

