Tag: Kaduna

Babban Labari Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Yi Wa Ma’aikatan Manyan Makarantu Karin Kashi 70 A albashi

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da aiwatar da ƙarin kashi 70 a albashin ma’aikatan dukkanin makarantun gaba da sakandare na gwamnati da ke jihar. Sabon tsarin albashin na CONPCASS/CONTEDISS 2024 wanda zai fara aiki daga Oktoban 2025, na daga cikin kokarin gwamnatinsa na inganta walwalar ma’aikata da farfaɗo da harkar ilimi a jihar. […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Kaduna Da Hadin Gwiwar Hukumar Bayar Da Tallafin Noma Sun Raba Manoma 400 Kayan Noma.

Gwamnatin Jihar Kaduna, tare da haɗin guiwar Hukumar Ci gaban Afirka ta Ƙungiyar Tarayyar Afirka (AUDA–NEPAD) reshen Najeriya, sun kaddamar da rabon kayan noma ga kananan manoma 400 a fadin jihar. ‎ ‎Da yake jawabi a yayin taron bada tallafin, wanda aka gudanar a gidan tarihi na Arewa House da ke jihar Kaduna, Gwamna Uba […]

Babban Labari Labarai

Mamakon Ruwan Sama Ya Hallaka Dalibai 2 Da Yarinya A Zariya

Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a birnin Zariyan jihar Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar mutum uku yayin da kuma ake ci gaba da neman gawar mutum daya. Bayanai sun nuna cewa biyu daga cikin wadanda suka rasa ransu dalibai ne, Fatima Sani Danmarke mai shekara 18, da ke karatu a makarantar share fagen shiga jami’a da ke Funtua a jihar Katsina da Yusuf Surajo da shi […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai