‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 22 A Kaduna
‘Yan bindiga sun sace aƙalla mutane 22 a wasu sabbin hare-hare a ƙauyen Kugauta da ke Kusheka da kuma Kitanda da ke Gashere a masarautar Kumana na Ƙaramar Hukumar Kauru.
‘Yan bindiga sun sace aƙalla mutane 22 a wasu sabbin hare-hare a ƙauyen Kugauta da ke Kusheka da kuma Kitanda da ke Gashere a masarautar Kumana na Ƙaramar Hukumar Kauru.
Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausa El’Muaz Birniwa rasuwa a ranar Laraba da yamma sakamakon bugun zuciya.
ICPC Za Ta Bibiyi Ayyuka 60 Da Suka Laƙume Miliyan Dubu 21 A Kaduna
‘Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace Mai Anguwan Babangida a masarautar Kauru, Malam Babangida Sogiji da wasu mutane 11 a wasu tagwayen hare-hare da aka kai a kauyukan Libere da Unguwan Babangida a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna.
Jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens sun aika mayaƙan Boko Haram kimanin 50 barzahu yayin musayar wuta a Jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa’ ya bayyana cewa a shirye ya ke ya rantse da Al’ƙur’ani akan bai saci ko sisi daga asusun gwamnatin Jihar Kaduna ba. El’rufai ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin ganawarsa da ‘ƴan jarida El’rufa’i wanda shine gwamnan jihar kaduna daga shekarar 2015 zuwa 2023 ya bayyana […]
Al’ummar yankin ƙaramar hukumar Giwa dake Jihar Kaduna na zargin jiragen sojin saman Najeriya da jefa musu bom a masallaci da kuma kasuwa wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23. Sai dai a nata ɓangaren rundunar sojin sama ta Najeriya ta musanta wannan zargi, ta kuma bayyana cewa harin da ta kai ya tafi […]
Taron ACF Ƙungiyar Tuntuɓa Ta Arewacin Najeriya ya haɗa kan dattawan yankin a ɗakin taron dake hedikwatar ƙungiyyar a Kaduna
Iyayen mai awara da saurayinta ya zubawa tafasasshen man gyaɗa na neman agaji domin yi mata magani
Wasu ‘yan bindiga a sanyin safiyar nan sun kai wani sabon hari garin Dogon-noma da ke ƙaramar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Wannan hari na zuwa ne kwanaki uku bayan kashe wani mutum ɗaya da yin garkuwa da mutane 8 a garin Banono Angwaku da ke ƙaramar hukumar ta Kajuru. Tsohon shugaban ƙaramar hukumar, […]