Lafiya
Kankana: shin kun san amfanin ‘ya’yan kankana ga lafiyarmu?
‘Ya’yan kankana da mukan furzan a yayin shan kankana suna kushe da sinadarin da ake kira da zinc da magnesium da potassium da iron da makamantansu wadanda ke kara wa garkuwar jikinmu karfi.

