Rundunar Yan Sandan Kano Ta Cafke Gungun Yan Fashin Da Suka Addabi Jihar Da Makotansu
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama gungun wasu mutane da suke cikin wata kungiyar masu fashi da makami da suka addabi jihar da makotan jahohi. Kwamishinan yan sandan jihar CP Ibrahim Adamu Bakori ne , ya bayyana hakan a shelkwatar rundunar dake unguwar Bompai, lokacin da yake yin karin hasken kan nasarar da suka […]