Gwamnatin Saudiyya ta hana alhazai fita jifar shaidan daga karfe 11 na safe zuwa 4 na yamma saboda tsananin zafi. Sanarwar da aka tura wa hukumomin aikin hajjin kasashen duniya …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.