Babban Labari
Labarai
An Kama ‘Yan Daba 12 Kan Zargin Kashe Matashi A Masallaci A Kaduna
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wasu ‘yan daba 12, da ake zargin sun kashe wani matashi ana tsaka da sallar Tahajjud a Kaduna.

