An Kashe Mutane 6, An Sace Sama da 250 A Cikin Kwanaki 3 A Katsina
Wasu gaggan ‘yan bindiga sun kashe mutane shida tare da yin garkuwa da sama da mutum 130 a wasu kauyuka na karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a cikin kwanaki uku
Wasu gaggan ‘yan bindiga sun kashe mutane shida tare da yin garkuwa da sama da mutum 130 a wasu kauyuka na karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a cikin kwanaki uku
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da kama wasu mutum biyu bisa zargin safarar muggan makamai daga jihar Jigawa zuwa Katsina. Cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida na jihar, Nasir Mu’azu ya fitar ya ce da asubahin yau ne ƴansandan da ke sintiri tsakanin Ingawa da Karkarku suka kama wata mota ƙirar […]
’Yan bindigar da suka sace wani mutum da matarsa da ’yarsu a Jihar Katsina, na neman Naira miliyan 600 a matsayin kuɗin fansa. Wanda aka sace sun haɗa da Anas Ahmadu mai shekara 33, matarsa Halimat, da kuma ’yarsu Jidda. An sace su ne a gidajensu da ke Filin Canada Quarters a Sabuwar Unguwa, cikin […]
Wasu Gungun yan bindiga sun kai hari, a Sabuwar Unguwa dake jihar Katsina, tare yin garkuwa da wasu ma’aurata da kuma yarsu mai suna Jidda Anas, sannan suka halaka wani jami’in bijilanti. Rahotanni na cewa yan bindigar sun shiga cikin unguwar da misalin karfe 3:00am na daren ranar talata, inda suka shiga gidan, Anas Ahmadu […]
Mutanen da suka tsira da ransu a harin Gidan Mantau na karamar hukumar Malumfashin jihar Katsina sun ce yayin da ake ci gaba da neman mutanen da suka mutu a harin, ya zuwa yanzu sun gano gawarwaki 55. Mutanen, sun ce harin da aka kai kan masallacin garin lokacin da suke sallar Asuba ranar Talata […]
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai jagoranci taron addu’o’i na musamman ga tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a Abuja, babban birnin ƙasar. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar yaɗa labaran ƙasar ta fitar ta ce taron – wanda za a gudanar da misalin ƙarfe biyar na maraice agogon ƙasar – zai samu halartar ministocin gwamnatin ƙasar. Bayan […]
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya ce bayan kammala addu’ar uku a gidan tsohon shugaban Najeriya, Muhamamdu Buhari da ke Daura, shi da tawagar gwamnatin tarayya za su koma gidan gwamnatin Katsina domin ci gaba da karɓar gaisuwa daga baƙi masu zuwa. Cikin wata hira da BBC, Gwamna Radda ya ce iyalan tsohon shugaban […]
An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura na jihar Katsina da misalin karfe 5:50 na yamma. A ranar Lahadi, 13 ga watan Yuli ne Muhammadu Buhari ya rasu a birnin Landan na Birtaniya bayan shafe dogon lokaci yana jinya. Muhammadu Buhari ya rasu ne yana da shekara 82 a […]
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta kama wata mata mai shekara 21 mai suna Fatima Salisu da ake zargi da safarar makamai, biyo bayan samun bayanan sirri. Kakakin rundunar ’yan sanda, Ramhan Nansel ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis. Kakakin ya ce an kama Fatima ne da laifin safarar alburusai ta yankin Keana da […]
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya alƙawarta samar wa sojojin ƙasar kayan aiki domin fatattakar ayyukan ƴanbindiga a arewacin ƙasar. Yayin da yake jawabi ga sojojin ƙasar ranar Juma’a a wata ziyara da ya kai jihar Katsina – ɗaya daga cikin jihohin da ke fama da ayyukan ƴan fashin daji, shugaban ƙasar ya ce matsalar ƴanta’adda […]