Tag: Katsina

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Katsina Ta Sake Bude Wasu Makarantu Don Yin Jarrabawar Zangon Karatu

Hukumar kula da makarantun firamare da sakandare ta Jihar Katsina ta sanar da sake buɗe wasu makarantu domin ci gaba da jarabawar zangon farko na shekarar karatu. A wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, Sani Danjuma Suleman, ya fitar a madadin Shugaban hukumar, ta ce makarantun firamare, sakandiren je-ka-ka-dawo da kuma makarantu […]

Babban Labari Labarai

Babu Abinda Marigayi Bebejin Katsina Yafi So Kamar Ciyarwa – Dikko Nuhu Yashe.

  Iyalan marigayi, Alhaji Nuhu Yashe, Bebejin Katsina, sun bayyana wasu daga cikin kyawawan halayensa na ɗaukar ɗawainiyar jama’a wajen kula da lafiya da ciyarwa da kuma cigaban rayuwarsu. Wannan dai na zuwa ne a lokacin da ake ci gaba da alhinin rashin, Alhaji Nuhu Yashe, Bebejin Katsina, wanda ya rasu ranar Alhamis da ta […]

Babban Labari Labarai

Sabani Da Gwamnatin Katsina Ya Janyo Rufe Jami’ar Umaru Yar’adua

An rufe jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina bayan rashin jituwa da ta taso tsakanin hukumomin jami’ar da gwamnatin jihar. Dr. Murtala Abdullahi Ƙwara, wanda shi ne shugaban ƙungiyoyin ma’aikata na jami’ar ya tabbatar wa BBC cewa an rufe jami’ar ne ranar Litinin bayan gazawar gwamnatin na cika wasu sharuɗɗa biyar da ma’aikatan jami’ar […]

Babban Labari Labarai

Gwamnonin Kano Da Katsina Da Jigawa Sun Shiga Yarjejeniyar Bunƙasa Lantarki.

Gwamnonin Kano da Katsina da kuma Jigawa sun shiga yarjejeniyar haɗin gwiwa kan bunƙasa kasuwar wutar lantarkin jihohin uku tare da zuba hannun jari a kamfanin Future Energies Africa (FEA), babban mai zuba jari a kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano wato KEDCO. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da kwamishinan Wutar Lantarki […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai