Gwamna Namadi Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗi Na Sama Da Naira Biliyan 901
Daga Ali Rabiu Ali, Dutse Gwamna Malam Umar Namadi na Jigawa ya gabatar wa Majalisar Dokokin Jihar da kasafin kuɗin shekarar 2026, har Naira biliyan 901.8, don gudanar ayyukan raya ƙasa a shekara mai zuwa. Gwamnan ya bayyana kasafin a matsayin shiri mai ƙarfi, wanda ke nufin ƙarfafa ci gaban da aka riga aka cimma […]







