Hukumomin Nijar Sun Ƙi bude iyakokinsu da Najeriya
Rahotannin na nuni da cewa har zuwa wannan lokaci hukumomin ƙasar Nijar ba su kai ga buɗe iyakokinsu ba duk kuwa da umarnin da shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bayar, a ranar 13 ga watan Maris na wannan shekara, na janye takunkumin da aka ƙaƙaba wa Nijar. Tun bayan umarnin na shugaban ƙasa ne, shugabar […]










