Babban Labari
Labarai
Mai Shara Ya Mayar Da Miliyan 40 Da Ya Tsinta A Kano
Wani mai sharar asibiti a Kano da ake kira Malam Aminu Umar Kofar Mazugal ya mayar da kudin da ya tsinta da suka kai kimanin Naira miliya 40 ga mai su.


