Kofin Duniya: Argentina ta tsallaka zuwa kwata-fainal bayan doke Masar
Argentina ta tsallaka zuwa wasan kwata-fainal na Gasar Kofin Duniya na 2026, bayan sun yi nasarar doke Masar da ci 3-2 a wasan da aka yi karon-batta tsakanin ƙasashen biyu a zagayen ’yan 16. Masar ta bai wa duniya mamaki bayan da Yasser Ibrahim ya jefa ƙwallon farko a minti na 15, sannan Lionel Messi […]


