Neja

Fashewar Tankar Mai Ta Yi Ajalin Mutane 30 A Neja

Ana fargabar cewa aƙalla mutum 30 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon fashewar wata tankar man fetur a ƙauyen Essa da ke hanyar Agaei zuwa Bida a ƙaramar hukumar Katcha ta Jihar Neja. Aminiya ta ruwaito cewa, akwai kuma kimanin mutum 40 da suka jikkata wadanda su ma suka rububin kwalfar man fetur bayan kifewar […]

Read more

An Gano Gawar Mutane 15 Da Suka Nutse A kwalekwale.

An yi nasarar ceto mutum 26 bayan kifewar wani kwale-kwale a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya. Kwale-kwalen na dauke ne da yankasuwa da ke kan hanyar zuwa cin kasuwar Zumba a yankin Kwata a ranar Asabar. Hukumar agajin gaggawa ta jihar Neja ta ce mutum 13 suka mutu […]

Read more