NNPP

Wasu Yan Majalissar Wakilai Shida Sun Koma APC

Yanmajalisar wakilan Najeriya shida daga jihohin Enugu da Filato sun koma jam’iyyar APC mai mulki daga jam’iyyun adawa. Matakin nasu ya sa jam’iyyar ta Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ta samu rinjayen kashi biyu cikin uku a majalisar mai mambobi 360. Biyar daga cikin ‘yanmajalisar na PDP ne daga jihar Enugua kudancin ƙasar, da kuma ɗaya […]

Read more

Ba Mu Nemi Shiga Wata Jam’iyya Ba – Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa ya tura takardar neman shiga wata jam’iyyar siyasa a ƙasar. Ya bayyana cewa labarin ba gaskiya ba ne, yana mai jaddada cewa ba su nemi shiga wata jam’iyya ba. Wannan na zuwa […]

Read more