Sulhu Da Yan Ta’adda A Katsina Ne Ke Haifar Da Hare-haren Yan Bindiga A Kano- Kwankwaso
Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce sulhu da ƴanbindiga da wasu al’umomin jihar Katsina ke yi ne ya janyo samun hare-hare a wasu yankunan jihar Kano. Yayin da yake jawabi a wurin taron yaye ɗalibai na jami’ar skyline da ke Kano, Sanata Kwankwaso ya ce gwamnatin tarayya ce ya kamata ta yi […]








