Babban Labari
Labarai
Ta'aziyya
Sheikh Bala Lau Ya Ziyarci M. Babandede OFR, OCM
Shugaban ƙungiyar Izala ta Ƙasa Sheikh Abdullahi Bala Balau ya ziyarci Muhammad Babandede OFR, OCM a Kano da yammacin ranar Asabar.

