Soji

Daraktan yaɗa labaran DHQ Manjo Janar Samaila Uba, ya bayyana cewa a yaƙin haɗin gwiwa da dakarun Najeriya da kuma sojojin Amurka na AFRICOM suna cin galabar ‘yan ISIS. Manjo Janar Sama’ila Uba ya bayyana hakan ne a jiya Talata a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.

Read more

Ƴan daba sun addabi jihar Diffa a jamhuriyar Nijar

A jihar Diffa a jamhuriyar Nijar, al’ummomi na kokawa kan yawaitar ayyukan faɗan daba da ƙwacen waya ta hanyar amfani da miyagun makamai. Hukumomi sun ɗora laifukan a kan mutanen da suka bayyana da baƙi duk da dai wasu ƴan ƙasar su ma na da hannu a cikin miyagun lafiukan. Wannan dai na zuwa ne […]

Read more