Tag: yan sanda

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Kama Matar Da Ake Zargi Da Koyawa Matasa Laifuka A Jigawa.

Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wata matashiya, mai suna Shamsiyya Muhammad yar shekaru 28 mazauniyar Gidan Ruwa, bisa zarginta da koyawa matasa maza da mata hanyoyin aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Jigawa, SP Shiisu Lawan Adamu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai. […]

Babban Labari Labarai

Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Daba 51

Rundunar ‘yansanda jihar Kano a Najeriya ta sanar da kama mutum 51 da take zargi da zama ‘yan daba a cikin wani samame da ta kwashe kwana uku tana kai wa a unguwanni daban-daban na na garuruwa cikin ƙwaryar birnin jihar. Ta kuma ce an samu makamai da miyagun ƙwayoyi daga hannun waɗanda ta kama […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Lashi Takobin Magance Fadan Daba Da Fashin Waya

Rundunar Ƴan sandan jihar Kano ta lashi takobin kakkaɓe matsalar faɗan Daba, da fashin wayoyin jama’a da muggan makami, da Shaye-shayen kayan maye, da ke addabar jama’a jihar, don wanzar da zaman lafiya. Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano,CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan ta cikin sanarwar da mukaddashin kakakin rundunar ƴan Sandan jihar […]

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Kama Matashin Da Ake Zargi Da Yiwa Matar Aure Kisan Gilla A Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sha’aibu Abdulkadir dan shekaru 35 mazaunin unguwar Madatai dake kwaryar birnin jihar, bisa zargisa da halaka wata matar aure mai suna, Rumasa’u Haruna yar shekaru 22, a gidan auren ta dake unguwar  Farawa karamar hukumar Kumbotso ta jihar. Wanda ake zargin ya shiga […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000