An Harbe Dan Fashi An Kwato Bindigogi 7 A Wurinsa A Abuja
Rundunar ’yan sanda sun samu nasarar harbe wani dan fashi inda suka kama abokansa da bindigogi bakwai a Maitama da ke Abuja.
Rundunar ’yan sanda sun samu nasarar harbe wani dan fashi inda suka kama abokansa da bindigogi bakwai a Maitama da ke Abuja.
Rundunar yan sandan jihar Kano, tabbatar da rasuwar wani matashi mai suna Sulaiman Musa, dan shekaru 25 mazaunin Garin Goda a karamar hukumar Mijinbir, sakamakon kwada masa Gora da yayan budurwarsa mai suna Mansur Umar dan shekaru 25, yayi lokacin da yaje zance wajen kanwarsa mai suna Fiddausi Umar . Kakakin rundnar yan sandan jihar […]
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta bayyana cewa yanzu haka tana tsare da wani matashi bisa zarginsa da daddatsa mahaifinsa da Adda, wandada hakan ya yi sanadiyar rasuwarsa. Kakakin ruazndunar yan sandan jihar , SP Shiisu Lawan Adamu , ne ya tabbatar da hakan a wani takaitaccen sako da ya aike wa da MUHASA TVR. […]
Rundunar ’yan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kama mutane 1,611 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka haɗa da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato motocin sata guda 21, babura 51 da kuma miyagun ƙwayoyi. Kwamishinan ’Yan sanda CP Ajoa Saka Adewale, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake gabatar […]
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kai sumame tare samun nasarar kama mutane 33, wadanda ake zargi aikata laifukan daba a sassan jihar, daga ranar 23 ga watan Afrilu zuwa 28 ga watan afrilun 2025. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da […]
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa sun ce sun kama wani mutum bisa zargin kashe matar ƙaninsa a ƙauyen Gunka da ke karamar hukumar Jahun a jihar. Wata sanarwa da kakakin ƴansandan jihar SP Lawan Shiisu Adam ya fitar ranar Alhamis, ya ce ana zargin mutumin mai suna Buhari Sule mai shekara 25 da far wa […]
Kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya NUJ, ta bukaci ‘yan sandan kasar da su nemi afuwa kan dukan da ‘yan sanda suka yi wa wasu ‘yan jarida a lokacin zanga-zangar da aka yi a ranar Litinin a wasu jihohin kasar. Cikin wata sanarwar hadin gwiwa da shugaban kungiyar na kasa Comrade Paul Bazia da kuma sakatariyar […]
Rundunar yan sandan Nijeriya ta gayyaci Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II, don amsa wasu tambayoyi kan wani lamari da ya faru a lokacin bikin Sallah a Kano. Idan ba a manta ba a ranar 28 ga watan Maris 2025 , Muhasatvr.ng ta ruwaito mu ku cewa hukumomin tsaron jihar Kano, sun sanar da […]
Kwamishinan ƴansandan jihar Bauchi a Najeriya, Sani-Omolori Aliyu ya yi kira ga ƴan jihar da su kwantar da hankalinsu kan hargitsin da aka samu a wani masallaicin jihar kan batun marigayi Sheikh Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi. A wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Ahmed Mohammed Wakil ya fitar, ya ce, “a ranar 4 ga Afriku […]
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bukaci jami’an yan sandan , da suka samu Karin girma, su kara jajircewa wajen gudanar da aiyukansu domin nauyi ne ya karu kamar yadda suka yi alkawarin kare rayuwa da dukiyoyin al’umma. CP Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan ne , a lokacin da yake likawa […]