Yan Sanda Sun Kama Masu Safarar Bindigu Da Sauran Laifuka A Jigawa
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zarginsu da safarar bindigu da miyagun kwayoyi tsakanin jahohin Plato da Kano da kuma Jigawa. An kama wadanda ake zargin a karamar hukumar Kazaure dake jihar Jigawa lokacin da suke yunkurin shigo da bindigar jihar Kano. Kakakin rundunar yan sandan jihar Jigawa […]










