An Fara Musabakar Alkur’ani Mai Girma Tsakanin Hukumomin Tsaron Kano.
An yi kira ga hukumomin tsaro da sauran al’umma, su kara azama wajen karanta alkur’ani mai girma da kuma sanin ma’anarsa. Limamin masallacin juma’a na Kofar Gadon Kaya, Sheik Aliyu Yunus, ne ya bayyana hakan yayin bude musabakar karatun alkur’ani mai girma, da aka shirya tsakanin hukumomin tsaro dake jihar Kano. Rundunar yan sandan jihar […]










