Zanga-zanga: Jami’an Tsaro Sun Kafa Shingayen Bincike A Wajen Abuja
Rundunar sojin da ke tsaron shugaban ƙasa da ’yan sanda sun kafa shingayen bincike a manyan hanyoyin shiga Abuja da fita daga birnin. Matakin ya biyo bayan zanga-zangar neman a sako jagoran ƙungiyar ta’addanci ta IPOB, masu neman ɓallewa daga Najeriya, Nnamdi Kanu. Zanga-zangar na zuwa ne a yayin da ake zargin yunƙurin kifar da […]









