Ramadan: Zulum ya ƙaddamar da tallafin kayan abinci ga magidanta 300,000
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ƙaddamar da tallafin rabon kayan abinci na Ramadan ga magidanta 300,000 a faɗin ƙananan hukumomi 27 da ke jihar. Rabon abincin an ƙaddamar da shi ne a filin wasa na Ramat Square da ke babban birnin jihar Maiduguri, an tsara shi ne don rage wahalhalun tattalin arziki da […]



