UNICEF Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Kano Ta Kawo Karshen Cutar Shan Inna
Ayayin bikin makon riga kafi ta duniya wanda Majalisar Dinkin Duniya ta ware makon karshe na watan Afirilun na kowace shekara inda ake wayar da kai game da muhimmancin yi wa yara riga-kafin cutukan da za a iya yakarsu ta hanyar riga-kafi. UNICEF ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ma daukacin jihohin Najeriya, […]