“Maslahar Al’umma Gwamnati Ta Duba Kafin Rufe Makarantu Gabanin Azumi.” -Kwamishinan Harkokin Addinai
Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano Honorable Ahmad Tijjani Sani Lawal ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game da rufe makarantu da wasu gwamanatocin Jihohi sukayi gabanin fara azumin watan ramadan. Kwamishinan ya bayyana cewa an ɗauki matakin ne saboda maslahar al’umma, inda ya ƙara da cewa hakan zai bawa Mutane damar yin […]