Za A Yi Jana’izar Hajiya Hajara Ranar Juma’a
Allah ya yi wa Hajiya Hajara (Uwani) rasuwa, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya ta Najeriya kuma mamallakin gidajen radio da talabijin na MUHASA.
Allah ya yi wa Hajiya Hajara (Uwani) rasuwa, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya ta Najeriya kuma mamallakin gidajen radio da talabijin na MUHASA.
Kungiyar manoma da hada-hadar zogale ta Najeriya ta bayyana cewa idan gwamnatin tarayya ta shigar da ‘yan kasa miliyan 50 marasa aikin yi harkar noman zogale za a rika samun kimanin Tiriliyan guda a duk wata.
Biyo bayan iftila’i na rashin nasarar kwallon kafa da ya afkawa shahafarriyar kungiyar nan ta Manchester City na rashin samun nasara mafi muni tun bayan zuwan mai horas wa Pep Guardiola a ‘yan watannin nan. Hakan ya sanya kungiyar ta fito da salo kala-kala domin ganin sun dawo kan kadaminsu na nasada kamar yadda suka […]
Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, 2024.
Danwasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles wato Victor Osinhem ya yi rabon kayan abinci na miliyoyin naira ga mabukata. Ya yi wannan rabon abinci ne kwana daya kafin bikin Kirsimeti a jihar sa ta haihuwa wato Legas. Osinhem dai ya kasance sanannan danwasa a kasa Najeriya da Afrika dama duniya baki daya a […]
Shugaban jam’iyya mai mulki a jihar Kano NNPP Hashim Sulaiman Dungurawa ya ce har yanzu basu dawo da tsohon sakataren gwamnatin jiha Dokta Abdullahi Baffa Bichi da Kwamishinan sufuri Muhammad Diggol jam’iyyar su ba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Ibrahim Shettima za su kashe Naira Miliyan dubu tara da ɗari uku da sittin (9,360) a kayan maƙulashe da tafiye-tafiyen cikin gida da waje a baɗi.
Matatar Man Ɗangote a rage farashin man fetur zuwa N899.50k kan kowace lita albarkacin bukukuwan ƙarshen shekarar 2024.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya jinjinawa wa ’yan Najeriya ya kuma tabbatar musu da cewa sadaukarwarsu za ta haifar da sakamako mai tasirin gaske nan ba da jimawa ba.
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), ta ce an sace wayoyin salula sama da miliyan 25, daga watan Maris ɗin 2023 zuwa Afrilun 2024.